Wakokin Shata Mp3-icoon

2.0 by ZaidHBB


Mar 19, 2024

Over Wakokin Shata Mp3

English

Saurari Wakokin Marigayi Dr. Mamman Shat Katsina Kyauta.

Wannan Manhaja ta Kunshi was dag en nacht fit drun Mamma Shata. Wannan applicatie anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar hard Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Abba Siri Siri

* ABU Zaria

* Lafiya Mamman Mai Daura

* Malam Babba Na Kofar Gabas

* Zaki Sarkin Hadejia Maje

* Umaru Dan Danduna Na Gwandu

* Sani Audi

* Gagarabadau

* Lafiya Zaki

* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)

* Sarkin Zazzau Shehu

* Bakandamiya

Idan kunji dadin wannan applicatie din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din applicatie din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan applicatie din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Wanene Mamman Shata?

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Een tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce “Een nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„

Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, in ma een samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya seks op mai da waka sana'a op fara amsar kudi „

Shin waya zag Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

“Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Naar Shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu bakin wakoki haka yake sai ya ce “To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 2.0

Last updated on Mar 19, 2024

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Wakokin Shata Mp3 2.0

Geüpload door

Elton Giovanny Muñoz Ramires

Android vereist

Android 4.4+

Available on

Verkrijg Wakokin Shata Mp3 via Google Play

Meer Info

Wakokin Shata Mp3 Screenshots

Comment Loading...
Talen
Talen
Aan het zoeken...
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.