Wakokin Shata Mp3 أيقونة

2.0 by ZaidHBB


19/03/2024

عن Wakokin Shata Mp3

العربية

Saurari Wakokin Marigayi الدكتور Mamman شط كاتسينا Kyauta.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. تطبيق Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* أبا سيري سيري

* أبو زارية

* لافية مامان مي دورا

* مالام بابا نا كفر جباس

* زكي سركين حديجة ماج

* أومارو دان داندونا نا غواندو

* ساني أودي

* جاجارابادو

* لافية زكي

* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)

* ساركين زازاو شيخو

* بقندامية

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "مراجعة" sannana kuyi "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

وانين مامان شطا؟

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakubin saiman. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce "A nan Musawa inda aka haife ni nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni"

Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa، ga dai amsar da ya bayar "Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum، bawai don gadon uwa ko uba ba، domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini، in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a a fara amsar kudi „

Shin waya sawa د. مامان شطا ونان سناء ناسا وتو شطا

"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu، shine ya samin suna Shata Mijin mai daki، ita mai dakin kaka ta ce، ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi، sai ya ba da amsa kamar haka "To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al'dada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su، akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. إلى shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa Al'adar Hausa، Mawaka sukan yi and Mutane Waka، to amma a wani lokaci akan yi and wakar mummunar fahimta، misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama، wanda mas bakin wakoki su ke ganin cewa، wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama، su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan ban nanu b bakin wakoki haka yake sai ya ce "To wannan zance ne irin nasu، shi wanda naiwa ya san abinda na ce، kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„

تحديث لأحدث إصدار 2.0

Last updated on 19/03/2024

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

جاري في الترجمة...

معلومات أكثر ل تطبيق

احدث اصدار

طلب Wakokin Shata Mp3 تحديث 2.0

محمل

Elton Giovanny Muñoz Ramires

Android متطلبات النظام

Android 4.4+

Available on

الحصول على Wakokin Shata Mp3 من Google Play

عرض المزيد

Wakokin Shata Mp3 لقطات الشاشة

تعليق لوادينغ...
اللغات
اللغات
البحث...
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
تم الاشتراك بنجاح!
أنت مشترك الآن في APKPure.
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
نجاح!
لقد اشتركت في أخبار لدينا الآن لدينا.