آیکون‌ Wakokin Shata Mp3

2.0 by ZaidHBB


19/03/2024

درباره‌ی Wakokin Shata Mp3

English

Saurari Wakokin Marigayi دکتر Mamman شط کاتسینا Kyauta.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon دکتر Mamman Shata. برنامه Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* ابا سیری سیری

* ABU زریا

* لافییا مامان مای داورا

* Malam Babba Na Kofar Gabas

* زکی سارکین حادجهی ماجه

* Umaru Dan Danduna Na Gwandu

* سانی آئودی

* گاگارابادو

* لافیا زکی

* Na Tsaya g Annabi محمدو (ص)

* سارکین زاززاو شاوه

* باکاندامیا

Idan kunji dadin wannan Application din kada ku manta ku rubuta "review" sanaana kuyi "rating" Din Application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

برنامه های کاربردی dublan kundin dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB یک فروشگاه sai kuyi search don ganin kundin.

وانن مامان شاتا؟

Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a به خاطر yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da Ya Rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Tambayi Marociationi دکتر Mamman Shata cewar aaa soma waka sai ya kada baki ya ce "A nan Musawa inda aka haife ni an nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni"

Ko wane dalili ya sa دکتر Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa، ga dai amsar da ya bayar "Dalili shine kiriniya to yarinta kurum، bawai don gadon uwa ko uba ba، domin kwa na dade ina yi bana kabar ko anini، in ma سامو کودی سای دای ماکادا دا ماروکا سو داوکا. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi "

Shin waya sawa دکتر Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata

"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu، shine ya samin suna Shata Mijin mai daki، ita mai dakin kaka ta ce، ita ce ta haifi wanda ya haife ni"

دا آکا تامبایی دکتر cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin jinin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da yai، sai ya ba da da amsa kamar haka "to wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba "

Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su، akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. To shima Marociationi دکتر Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marociationin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da Yaga dama ko kuma aka bukaci da Ya yi hakan. Misali wakar da Ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da Ya yi ta Canada Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa، Mawaka sukan yi wa Mutane Waka، to amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta، misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama، wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa، wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama، su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi دکتر cewar shin ko wannan bayani na masu Bakin Wakoki Haka Yake Sai Ya ce ce "To wannan zance ne irin nasu، shi wanda naiwa ya san abinda na ce، kuma masu ji da bazira sun sun abinda na ce"

جدیدترین چیست در نسخه‌ی 2.0

Last updated on 19/03/2024

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

بارگذاری ترجمه...

اطلاعات تکمیلی برنامه

آخرین نسخه

وارد شوید undefined در undefined 2.0

بارگذاری شده توسط

Elton Giovanny Muñoz Ramires

نیاز به اندروید

Android 4.4+

Available on

دانلود Wakokin Shata Mp3 بیشتر برنامه‌ها

نمایش بیشتر

Wakokin Shata Mp3 اسکرین شات ها

در حال بارگذاری نظر...
زبان‌ها
زبان‌ها
در حال جستجو...
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
با موفقیت مشترک شد!
اکنون به APKPure مشترک شده اید.
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
موفقیت!
شما الان عضو خبرنامه‌ی ما شدید.