Tafseer Suratun Nisa'i (01-43) 圖標

3 by KareemTKB


2018年09月30日

關於Tafseer Suratun Nisa'i (01-43)

中文(繁體)

Tafsirin馬拉姆·賈法爾吶suratun Nisa'i達加女僕TA大亞灣zuwaたarba'in達UKU

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,

Ga sabuwar manhajja domin kawo muku karatun tafsirin suratun nisa'i ayah ta daya zuwa ayah ta arba'in da uku. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafseer surah An Nisa' verse 1 to 43

Wannan manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Akwai sauran manhajjoji guda biyu domin kawo muku karashen karatun tafsirin wannan surah. Free Hausa Islamic Apps kenan by danuwanku KareemTKB.

Kada amanta sharing wannan app da sauran yanuwa. Domin fito da wannan app fili cikin wannan gida bashi tauraro biyar ka/ki rubuta tsokaci wato review a kansa.

Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah a rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.

Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 domin samun karatun.

Sheikh Jaafar Mahmud Adam complete tafsir mp3 ya kusa gama shiga cikin wannan gida. Yanzu haka saura surori guda kadai mu kammala In shaa Allahu.

Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.

Haza wasalam. Jazakumullahu khair

最新版本3更新日誌

Last updated on 2018年09月30日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻譯中...

更多應用信息

最新版本

請求 Tafseer Suratun Nisa'i (01-43) 更新 3

上傳者

Rudi Cec

系統要求

Android 4.1+

更多

Tafseer Suratun Nisa'i (01-43) 螢幕截圖

評論載入中...
語言
語言
搜索中...
訂閱APKPure
第一時間獲取熱門安卓遊戲應用的首發體驗,最新資訊和玩法教程。
不,謝謝
訂閱
訂閱成功!
您已訂閱APKPure。
訂閱APKPure
第一時間獲取熱門安卓遊戲應用的首發體驗,最新資訊和玩法教程。
不,謝謝
訂閱
成功!
您已訂閱我們的郵件通知。