下載 APKPure App
可在安卓獲取Rayuwar Musulmi - Jaafar Mahmud的歷史版本
Lakcocin Rayuwar Musulmi一個Musulunci皮大酋長加法爾·馬哈茂德亞當
Saurari lakcocin rayuwar musulmi a musulunci tare da sheik jaafar mahmud adam.
Zaku samu lakcoci a ciki kamar haka:
- Rayuwar aure
- Tarbiyyar yara
- Hakkokin Iyaye
- Wasiyyoyi
- Siffofin muminai
- Wacece mace musulmah
- Wacece mijinta yafi
- Assabaru alal bala (Yin hakuri kan wani abu na balai ko rashin jindadi daya samu mutum)
- Halaye nagari
- Tarkon Shaidan
- Guzuri domin ranar qiyamah
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Domin samun wadansu Hausa Islamic apps sai ku duba abyadapps dake cikin wannan gida.
Wassalamun alaikum wa rahmatullah.
Last updated on 2018年10月31日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Rayuwar Musulmi - Jaafar Mahmud
3 by Abyadapps
2018年10月31日