下載 APKPure App
可在安卓獲取Kitabut Tauhid Offline Jafar Mahmud - Part 1 of 3的歷史版本
Saurari karatun Kitabut Tauhid tare da Sheik Jafar Mahmud - Part 1 of 3
Manhajja domin kawo muku karatun Kitabut Tauhid tare da Sheik Jafar Mahmud - Part 1 of 3. Tana aiki ba tare da internet connection ba.
Domin samun wadansu applications na sheik jaafar sai a duba abyadapps cikin wannan gida.
Zaku samu:
- Siffatus Salatin Nabiyyi offline
- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)
- Sheikh Jaafar Qira'a mp3
- Arbaun hadith complete
- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar
- Mukhtasar siratur rasul
- Hudubah volume mp3 offline
- Riyadus salihin
- Bulugul Maram jafar
- Umdatul Ahkaam sheikh jafar
- kashfush Shubuhat
- Muhadara sheik Jaafar Mahmud
Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.
Last updated on 2018年11月11日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Kitabut Tauhid Offline Jafar Mahmud - Part 1 of 3
3 by Abyadapps
2018年11月11日