Home » Apps » Music & Audio » Shirin Rai Dangin Goro 1
Shirin Rai Dangin Goro 1 icon

Shirin Rai Dangin Goro 1

1.0 for Android

ZaidHBB

The description of Shirin Rai Dangin Goro 1

Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littattafan Hausa wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littattafan dake ciki a kowane lokaci. Littattafan dake ciki sun Hada da:
>Yar Jagora
>Bagidajiya

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Shirin Rai Dangin Goro 1 1.0 Update

2018-03-12
Enjoy the first release.

Shirin Rai Dangin Goro 1 Tags

Additional Information

Category: Free Music & Audio APP

Publish Date:

Latest Version: 1.0Request Shirin Rai Dangin Goro 1 Update

Get it on: Get Shirin Rai Dangin Goro 1 on Google Play

Requirements: Android 4.0+

Report: Flag as inappropriate

Advertisement
 
Previous versions
Similar to Shirin Rai Dangin Goro 1
More From ZaidHBB
Discover
Comment Loading...
Ooops! No such content!
Searching...