Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutane suna więc su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samunnutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan aplikacja ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da Sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2023 Zuwa 2026
Bezpłatne Sannan Dan Allah, jeśli chcesz, aby oceń tę aplikację.
Last updated on Jul 30, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Przesłane przez
Lin Aung
Wymaga Androida
Android 4.4+
Raport
Kalaman Soyayya
7.1.0 by Abrahamjr
Jul 30, 2023