Ko kun San?-icoon

takwas by Shamsuddeen Zakariya


Oct 4, 2023

Over Ko kun San?

English

Abubuwan verbieden mamaki daya kamata ku sani

Ko kun san manhaja ce dana tsara ta domineren kawo muku abubuwan daya kamata ace kun sani waɗan zai yi wuya ace kun same su a wani guri domineren na tattaro bayanan dake cikin wannan manhajarce daka sassa daban daban.

Irin wannan manhajar zata kunshi bayanai masu tarin yawa don haka na tattaro abubuwan da nake ganin cewa zasu fi ɗaukan hankali ne kawai. Domin Koda na sanya bayanai miliyan ɗaya ne banyi tsammanin na kammala ba. na tattaro bayanai da suka shafi tarihi, kimiyya da fasaha, psychology da sauran fannoni.

1. Ko kun san Annobar yunwa mafi muni da aka taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce aka yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (China) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan bala'in yunwara .

2. Ko kun san Yaƙi mafi muni da aka taɓa yi a tarihin Nigeria shine yaƙin basasar shekara ta 1967, wato yaƙin biafra, lokacin da iyamurai suka ayyana ɓallewa daga Nigeria. Kimanin mutane miliyan ɗaya suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin.

3. Jihar Kano itace jiha mafi yawan jama'a een Nigeria.

4. Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107.6Â ° farenheit.

5. An yi dashen zuciya na farko ne a 3 december 1967.

6. Tururuwa basa yin barci.

7. Baza ka iya kashe kanka ta hanyar riƙe nunfashinka ba.

8. Cakuleti zai iya kashe karnuka, domin ya ƙunshi sinadarin theobromine wanda yake shafan zuciyoyinsu da jijiyoyi.

9. Dodon koƙi zai iya yin barcin shekaru uku.

10. Zuma ce kawai abincin da baya lalacewa.

11. Idanun jarirai ba za su iya yin hawaye ba har sai sun kai makonni shida zuwa takwas a duniya.

12. Nigeria neemt af yaruka 521, itace ta huɗu a yawan yaruka a duniya.

13. Turawan ƙasar Portugal sun iso Nigeria a shekara ta 1472.

14. A shekara ta 1880 Turawan Birtaniya suka fara mamaye kudancin Nigeria, amma sai a shekara ta 1903 suka fara mamaye arewacin Nigeria.

Domin sanin waɗannan bayanan dama wasu sauran ɗaruruwan bayanai sai ka saukar da wannan manhajar.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie takwas

Last updated on Oct 4, 2023

Blank page issue fixed

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Ko kun San? takwas

Geüpload door

Thủy Thiên Quân

Android vereist

Android 4.1+

Available on

Verkrijg Ko kun San? via Google Play

Meer Info

Ko kun San? Screenshots

Comment Loading...
Talen
Talen
Aan het zoeken...
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.