Icona Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

3.2 by KareemTKB


Jan 30, 2024

Informazioni su Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Italiano

Sheikh Ahmad Sulaiman Corano mp3. Ahmed Sulaiman Dua lavora online

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin vuole un'app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikinwann manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 funziona con CONNESSIONE INTERNET!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo mukuwann sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin Samun Ahmad Sulaiman completa il Corano offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika vuolen ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi awann sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa App islamiche kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Corano completo mp3 VERSIONE ONLINE

Idan kunji dadin vuolen manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi condivisione dinta ta gruppi whatsapp, Facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi scarica nawann manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman Corano completo

- ahmed sulaiman kano (recitatore del Sacro Corano dello stato di Kano, Nigeria)

-wann quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita vuoin manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikinwann app din zaku samu adduarwann malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (supplica per il completamento del Corano) . Ahmad Sulaiman Kano corano mp3

Idan an kunnawann app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo mukuwann update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato è online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman completa il corano offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Corano yana bukatar internet kafin ya fara aiki, scarica ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Kuhuta lafiya.

Novità nell'ultima versione 3.2

Last updated on Jan 30, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3.2

Caricata da

Giorgi Leonidze

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Ottieni Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE su Google Play

Mostra Altro

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.