Use APKPure App
Get Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm old version APK for Android
Wannan manhajace ta karatun Ahalari da Malam yayi lokacin rayuwarsa
Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi y gabatar lokacin ya raye (Allah Ya gafarta masa).
Littafin Ahalari Littafi e Fikihu ne da yake karantar da mutan Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami, wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba'adi a cikin Sallah.
Malam Abubakar Mahmud Gumi, poi Alkalin Alkalai ne a yankin Arewacin Najeriya. Mai bayar da Fatawa na Kasa, Mai Fassarar Alkur'ani mai girma a cikin harshen Hausa da Larabci.
Last updated on Apr 30, 2020
Fassarar Littafin Ahalari na Malam Abubakar Mahmud Gumi
Caricata da
Carl Bolsover
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm
1.0 by Duniyar Computer
Apr 30, 2020