Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar icon

2.0 by ZaidHBB


Mar 26, 2024

About Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar

English

Saurari wa'azin malam Jafar akan Hikimomin Guzirin Alkiyama da alamomin ta.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

What's New in the Latest Version 2.0

Last updated on Mar 26, 2024

*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added

Translation Loading...

Additional APP Information

Latest Version

Request Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Update 2.0

Uploaded by

Shania Faye Dungca

Requires Android

Android 4.4+

Available on

Get Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar on Google Play

Show More

Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar Screenshots

Comment Loading...
Languages
Languages
Searching...
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Success!
You're now subscribed to our newsletter.