آیکون‌ Hausa Comedy TV

15.0.0 by Abrahamjr


24/08/2023

درباره‌ی Hausa Comedy TV

English

فیلم های Saukake mu nishadantu da na na barkwanci na manyan masu Comedy na hausa

Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.

Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos na barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna Application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.

جدیدترین چیست در نسخه‌ی 15.0.0

Last updated on 24/08/2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

بارگذاری ترجمه...

اطلاعات تکمیلی برنامه

آخرین نسخه

وارد شوید undefined در undefined 15.0.0

بارگذاری شده توسط

صخر ابو سهم

نیاز به اندروید

Android 4.4+

Available on

دانلود Hausa Comedy TV بیشتر برنامه‌ها

نمایش بیشتر

Hausa Comedy TV اسکرین شات ها

در حال بارگذاری نظر...
زبان‌ها
زبان‌ها
در حال جستجو...
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
با موفقیت مشترک شد!
اکنون به APKPure مشترک شده اید.
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
موفقیت!
شما الان عضو خبرنامه‌ی ما شدید.