BBC Hausa icon

10.0 1 Reviews


4.2.3 by ZenoRadio LLC


Mar 12, 2019

About BBC Hausa

English

Listen to the latest programs and news headlines on BBC Hausa official news app.

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira).

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com

Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar Zeno Media za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na Zeno Media, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

The official BBC Hausa news app by Zeno Media offers the latest programmes and news headlines. You can to listen to the radio programmes using the free audio player or by using the telephone dial-up option (standard geographic charges from landlines and mobiles will apply. Please check with your provider for exact costs before calling).

- Read the latest news headlines from the BBC Hausa website

- Listen to your favorite radio programmes free with the audio player, or by using the standard-rate telephone dial-up service

- You can listen to the most recent editions of:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

No other personal data relating to you (such as a username or email address) is processed. Such information will only be processed in line with Zeno Media Privacy Policy, available at https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

Notifications may include alerts, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of data this app collects, including the unique identifier relating to your device and your location data, is also found under Settings.

What's New in the Latest Version 4.2.3

Last updated on Mar 12, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Translation Loading...

Additional APP Information

Latest Version

Request BBC Hausa Update 4.2.3

Uploaded by

ตันไง ให้ไครละ

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Also available for other platforms

BBC Hausa Screenshots

Comment Loading...
Languages
Languages
Searching...
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Success!
You're now subscribed to our newsletter.