Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE ícone

3.2 by KareemTKB


Jan 30, 2024

Sobre este Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Português

Sheikh Ahmad Sulaiman Alcorão mp3. Ahmed Sulaiman Dua trabalha on-line

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin quer aplicativo zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikinwanan manhajja ta ahmad sulaiman completo quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 funciona com CONEXÃO À INTERNET!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo mukuwanan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman completo Alcorão offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar na Nigéria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigéria para sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakikawanan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigéria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi awann sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa aplicativos islâmicos kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Alcorão completo mp3 VERSÃO ONLINE

Idan kunji dadinwanan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi compartilhando dinta ta grupos de Whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi baixando nawann manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman Alcorão completo

- Ahmed Sulaiman Kano (recitador do Alcorão Sagrado do estado de Kano, Nigéria)

- Wantan Alcorão Ahmed Sulaiman Kyauta Ne Akoda Yaushe Zaku iya Budawa ku Saurari Karatun.

Bayan itawann manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman quran completo, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikinwann app din zaku samu adduarwanan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (súplica de conclusão do Alcorão) . Ahmad Sulaiman Kano Alcorão mp3

Idan an kunnawanan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo mukuwann update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato ele está online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman completo Alcorão offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Alcorão yana bukatar internet kafin ya fara aiki, baixe ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.

Novidades da Última Versão 3.2

Last updated on Jan 30, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE Atualização 3.2

Enviado por

Giorgi Leonidze

Requer Android

Android 4.4+

Available on

Obter Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE no Google Play

Mostrar mais

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE Capturas de tela

Carregando Comentário...
Idiomas
Idiomas
Buscando...
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.